Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda wannan ‘yar Najeriyar ke yi da Wannan Balaraben dan kasar Morocco a filin kwallo lokacin ana wasa ya jawo cece-kuce sosai

Wannan wata ‘yar Najeriya ce da aka gani a filin kwallo a kasar Morocco tare da wani balarabe dan kasar.

An ganta dashi tana shafa masa kai suna rawa tare.

Saidai daga baya shi kanshi abin ya bashi kunya har sai da ya rika rufe ido.

Lamarin ya jawo muhawara sosai.

Karanta Wannan  Ina fatan Buhari ya ci gaba da hutawa a Aljannah>>Inji Shugaba Tinubu yayin da ya kaiwa A'isha Buhari ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *