Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Kyauta Dillaliya ta Shirin Dadin Kowa ta koka inda tace An kwashe mata kudin Account dinta saboda bashin Gwamnati da ta ci

Tauraruwar fina-finan Hausa, Kyauta Dillaliya ta koka da cewa, an kwashe mata kudi daga Account Dinta biyo bayan bashin Gwamnati data ci.

Tace yanzu an saka ta a rayuwar kakanikayi bata san yanda zata yi ba.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace to yanzu yaya zata yi ta biya kudin Haya da kudin makarantar yaranta?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wata mata ta fito tace ita Annabiya ce kuma Akwai Karama akanta, Duk wanda ya shafa zai yi kudi, mutane na ta tururuwar zuwa shafa Kanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *