
Wannan budurwar ta dauki hankula bayan da aka ganta tana ta rusar kuka.
Tace wanine ya nuna yana sonta inda ya mata wayau ya karbar mata waya ya gudu da ita.
Lamarin ya dauki hankula sosai inda wasu ke cewa wai bakano ne saurayin ita kuma ‘yar Zaria.