
An ga Anthony Joshua yana sauraren Qur’ani a cikin mota kamin Hadarin motar da ya rutsa dashi da abokansa.
An ji yana cewa, yana rokon Allah ya taimakeshi, ya bashi nasara ya kuma daukakashi.
Anthony Joshua da abokansa sun yi Khàdàrì inda abokan nasa biyu suka rigamu gidan gaskiya amma shi ya ji rauni.
Karanta Wannan Matar data daina cin duk wani abu da aka dafa sai kayan itace ta rigamu gidan gaskiya
Tuni dai an sallameshi daga Asibiti.