Wednesday, January 7
Shadow

Shugaba Tinubu na sha zazzafar suka saboda wani abu da yayi da ya jawowa Najeriya abin magana

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na shan suka saboda wallafa hoton da ake zargin an yishi da AI(watau hoton Boge)

Shugaban ya wallafa hotonne ta shafinsa na X.

Ya wallafa cewa yana tare da shugaban kasar Rwanda, Paul Kagame inda aka gansu tare zaune.

Saidai an gano cewa hoton da AI aka yishi.

Hakan ya jawowa shugaban kasar suka sosai inda da yawa suka ce hakan abin kunyane ga Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Idan kuka ganni Ina Saka Hotuna ko Bidiyon Tsyraychi ko kuka ga ina Aikata Alfasha da wani kada wanda ya sake min gargadi ko yace inji tsoron Allah saboda na dade ina rokon a Taimakeni dan Allah babu wanda ya kulani, dan haka zan ci gaba da bada jikina>>Inji Maryam Buzuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *