Thursday, January 8
Shadow

Kudaden Bashin da Shugaba Tinubu ke karbowa da ‘yan Najeriya yake baiwa su yi Jari da an samu saukin Rayuwa>>Inji Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben shekarar 2023 data gabata, Peter Obi ya bayyana cewa, kudaden da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ke karbowa Bashi, da Tallafawa ‘yan Najeriya yake yi da jari da ba haka ba.

Yace ana ta cewa babu kudi amma kuma gwamnati na ta kara ciwo bashi.

Ya ce wadanda aka baiwa su yi jari zasu samarwa wasu aikin yi ta hakane za’a samu saukin talaucin da ake fama dashi a kasarnan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Naga matata dana saki Maryam maza sun baibayeta wai zasu aureta, amma ni nasan Ummaruntane kawa zai sha Dùkà su watse su barta>>Inji Gfresh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *