Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon katafaren Masallacin Juma’a da Ganduje ke ginawa a Abuja

Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya nuna katafaren masallacin Juma’a da yake ginawa a Abuja.

Ya nuna Bidiyon yanda ya je rangadin Masallacin dake hade da islamiya ta yara da manya dake Jahi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda dansandan Najeriya ya harbe Dalibin dake kan hanyar zuwa rubuta WAEC ya mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *