Sunday, January 11
Shadow

Ji abinda kocin Algeria ya ce akan Najeriya bayan wasan

Kocin Algeria, Vladimir Petkovic ya bayyana cewa, Maganar gaskiya Najeriya kawai tafi karfinsu babu wani kamekame.

Yace Najeriya ta cancanci yin nasara a wasan domin ta musu fyadar ‘ya’yan kadanya.

Ya bayyana hakane ga manema labarai bayan Najeriya ta musu 2-0.

Saidai wasu ‘yan Algeria din sun tayar da rikici bayan wasan.

Karanta Wannan  Allahu Akbar: Ji bayanin aikin Alherin da marigayi Dantta yawa kasar Saudiyya da yasa ta amince aka binneshi a Madina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *