Sunday, January 11
Shadow

A yayin da yake shirin komawa jam’iyyar APC: Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi ganawar sirri da Kwankwaso

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir ya gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a kasar Faransa.

Bayan da ya dawo gida Najeriya, ya kuma ganawa da Dr. Rabiu Musa Kwankwaso wanda Tinubu ne ya aikashi ya roki Kwankwaso ya koma APC.

An yi ganawar ne ranar Talata, kamar yanda kafar Daily Nigerian.

Babu dai tabbacin matsayar da Kwankwaso ya dauka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Tankar Dakon man fetur ta yi ta ho mu gama da tawagar motocin kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *