
Bayan wasan da Algeria ta buga da Najeriya jiya wanda Najeriya ta ci Algeria 2-0, An tambayi Tauraron dan kwallon Algeria, Riyad Mahrez ko me zai ce kan Rafali.
Yace tabbas Rafali ba dari bisa dari yake ba amma kuma baya zarginsa, yace Najeriya sun fisu kokari ne kawai
Game da ritaya, Mahrez yace wannan shine wasan karshe da zai buga na kasar AFCON.