Gwamnatin tarayya ta kawo sabon haraji kan harkar Kiripto.
Gwamnatin tace daga yanzu duk harkar Kiripto da za’a rika yi za’a rika biya mata Haraji.
Ta bayyana cewa ta yi hakan ne lura da yanda harkar ta Kiripto ke kara habaka.