Thursday, August 20
Shadow

Gwamnatin tarayya zata baiwa kananan ‘yan kasuwa da suka yi zarra Kyautar Naira Miliyan 220, duba rabar da za’a fara rijista

Gwamnatin tarayya ta sanar da aniyarta ta baiwa kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa kyautar kidade da gidaje da motoci.

Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar kananan da matsakaitan masana’antu Temitola Adekunle-Johnson ne ya bayyana hakan ranar Litinin.

Yace zasu bude shafin yin rijista nan da 7 ga watan Maris inda za’a kulle yin rijistar ranar 7 ga watan Afrilu.

Yace zasu duba irin gudummawar da kasuwanci ya kawowa Najeriya kamin su zabeshi.

Karanta Wannan  Hotuna: Matashi ya kashe kansa bayan da Talauci ya masa yawa bai iya ciyar da iyalansa, matarsa ta koma yin lalata da abokansa suna bata kudi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *