
Rahotanni sun bayyana cewa, dan wasan Najeriya, Chukwueze ya na can ya kasa cin abinci bayan barar da Penalty da yayi jiya a wasan Najeriya da Morocco.
Rahoton yace Chukwueze na zargin kansa a matsayin wanda ke da alhakin rashin nasarar Najeriya a wasan.
Rahoton yace ana ta rokonsa yaci abinci amma yaki ci.