Wednesday, September 2
Shadow

Ji Mawuyacin Halin da Chukwueze ya shiga bayan barar da Penalty da yayi

Rahotanni sun bayyana cewa, dan wasan Najeriya, Chukwueze ya na can ya kasa cin abinci bayan barar da Penalty da yayi jiya a wasan Najeriya da Morocco.

Rahoton yace Chukwueze na zargin kansa a matsayin wanda ke da alhakin rashin nasarar Najeriya a wasan.

Rahoton yace ana ta rokonsa yaci abinci amma yaki ci.

https://twitter.com/i/status/2011777239189180646
Karanta Wannan  Masu shirin Yin Zqngq-Zqnzqr neman a Saki Nnqmd1 Kqnu sun ce ba gudu ba ja da baya duk da gargadin jami'an tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *