Kamin a fara buga Penalty Jiya a wasan Najeriya da Morocco, Golan Najeriya, ya ajiye wani abu a kusa da post.
Bayan da ya wuce, wani ma’aikacin filin wasan ya je ya dauke abinda ya ajiyen
Lamarin ya dauki hankula.