Tuesday, February 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan Faston ya dauki hankula saboda yayi hasashen daidai cewa za’a cire Najeriya a gasar AFCON

Wannan wani fasto ne da ya dauki hankula saboda yayi hasashe daidai cewa za’a cire Najeriya daga gasar AFCON.

Da yawan Kiristoci na ta neman a basu lambarshi ko a gaya musu inda yake.

Karanta Wannan  Mummunar Zanga-zangar kin jinin Korar Baki da shugaba Trump yake yi a kasar Amurka ta barke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *