
An ga wata Dambarwa data faru tsakanin magoya bayan kasar Senegal da jami’an tsaron kasar Morocco.
Bidiyon da ya watsu a kafafen sada zumunta ya nuna yanda dambarwar ta kasance inda akai ta dauki ba dadi, da yawa dai sun jinjinawa magoya bayan kasar ta Senegal.