
A jiya ne hutudole ya kawo muku yanda Sarki Muhammad Sanusi II ya kirawo Mal. Haruna wanda akawa iyalansa aika-aika a Dorayi zuwa fada ya masa gaisuwa.
Lamarin ya jawo cece-kuce sosai.
Saidai a yanzu, Sarki Aminu Ado Bayero ya tashi ya je yawa Mal. Haruna ta’aziyya inda har ya hada masa da kyautar Naira Miliyan 2.