Saturday, September 26
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya nada jakadun kasashen America, ingila da Turkiyya

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya nada Ayodele Oke a matsayin jakadan Najeriya a kasar Amirka.

Hakanan ya nada Aminu Dalhatu a matsayin jakadan Najeriya a kasar Ingila.

Hakanan kuma ya nada Usman Isa Dakin Gari Sulaiman a matsayin jakadan Najeriya a kasar Turkiyya.

Karanta Wannan  Mai Martaba Sarkin Gusau A Jihar Zamfara, Alhaji Ibrahim Bello Ya Naɗa Tsohon Gwamnan Jihar Abia Sanata Orji Uzor Kalu, Sarautar Jarumin Gusau, Yau Litinin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *