
A yau ma me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya sake komawa aji a jami’ar Northwest University, Kano inda ya ci gaba da daukar Darasi.
An ga sanda yake shiga ajin.
Sannan an ga yanda yake hira da abokan karatunsa.
Hakanan an ga yanda ‘yan matan ajin nasu suka rika daukar hoto dashi.