Tuesday, September 15
Shadow

Da Duminsa: Kasar Amurka ta aiko da wakilai na musamman Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Amurka ta aiko da wakilai na musamman zuwa Najeriya.

Zasu zo ne dan tattauna yanda kasar ta Amirka zata taimakawa yankunan da Tshàgyèràn Dhàjì ke taurawa.

Hakan na zuwane bayan da aka yi garkuwa da Kiristoci sama da 160 a jihar Kaduna.

Karanta Wannan  In kunga dama ku ce Maula nakewa Ahmed Musa dan nace ya bani kyautar Naira Miliyan 10, ina sake nanatawa ina rokon ya bani Naira Miliyan 10>>Inji Mansurah Isah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *