
Wani matashi ya bayyana inda yayi kiran da a saki wanda ake zargi da yiwa uwa da ‘ya’yanta aika-aika a Kano.
Ya bayyana cewa dalilinsa shine Umar ya saduda kan abinda ya aikata.
Sannan kuma akwai masu laifi da yawa da aka yafewa amma gashi shi an tsareshi.