
Wannan matashiyar ta bayyana cewa, shima Malam Bashir Haruna ya kamata hukumomi su tuhumeshi kan abinda ya faru da iyalansa.
Tace bawai tana nufin shine yawa iyalan nasa abinda aka musu ba amma dai da kasashen da aka ci gaba ne, hadda shima da sai an bincikeshi.