Tuesday, February 3
Shadow

Allah Sarki:Kalli Bidiyon dan wanda akewa laqabi da sarkin Qarya ya bayyana inda yace a daina

Dan mutuminnan da aka sakawa sunan Sarkin Qarya ya bayyana inda yayi gargadin a daina kiran mahaifinsa da wannan sunan.

Ya bayyana cewa yi wasa ya wuce duk wanda ya kara kafe mahaifinsa yana ce masa sarkin Qarya zasu saka kafar wando daya dashi.

https://www.tiktok.com/@danmalan711/video/7599967110676335893?_r=1&_t=ZS-93QqypXFA2r
Karanta Wannan  Ana tsaka da min Tiyata a Asibiti, sai na ji na Mutu, kuma na hadu da Jesus har ya nuna min Aljannah>>Inji Wannan Mutumin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *