Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso ya kai ziyara Dubai

Tsohon gwamnan kano, kuma Jagoran Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara garin Dubai na hadaddiyar daular Larabawa.

An ga Kwankwaso da wasu ‘yan Kwankwasiyya a Dubai yana musu jawabi.

Saidai babu cikakken bayani kan abinda ya kaishi Dubai din.

Karanta Wannan  Likitoci sun mana kadan matuka duk sun tsere kasashen waje>>Jihar Kwara ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *