Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso ya kai ziyara Dubai

Tsohon gwamnan kano, kuma Jagoran Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara garin Dubai na hadaddiyar daular Larabawa.

An ga Kwankwaso da wasu ‘yan Kwankwasiyya a Dubai yana musu jawabi.

Saidai babu cikakken bayani kan abinda ya kaishi Dubai din.

Karanta Wannan  Lokacin da zan sauka daga Mulki, An so in dauko Nasiru El-Rufai a matsayin magajina, amma nace ban yadda ba sai ya Kara hankali tukuna>>Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *