Thursday, March 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani ya je Saudiyya inda ya yiwa Tauraruwar Tiktok, Babiana Addu’ar Allah ya bata nasara akan Sadiya Haruna

Wannan Bidiyon wani bawan Allah ne masoyin Tauraruwar Tiktok, Babiana inda ya mata addu’a a dakin Ka’aba Allah ya bata nasara akan Sadiya Haruna.

@amanar.gov.abbakabiryusu

Sadiya haruna tsinuwarki tayi tsalle ta koma kan ahalinki!

♬ original sound – Queen Babiana 👑

A baya dai, Itama Sadiya Haruna ta je dakin ka’ba inda tace ta kai karan Babiana gaban Allah ya bi mata hakkinta.

Karanta Wannan  Abin da ya sa na fice daga jam'iyyar PDP - Bafarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *