Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Babban Dansanda ya kama Kurtu n karbar cin hanci a titi

Bidiyon wani babban dansanda da ya kama Kurtu na karbar cin hanci a garin Aba ya dauki hankula.

An ga yanda yasa karamin dansandan ya ciro duka kudaden dake Aljihunsa daya karba na cin hanci.

Sannan an jishi yana mai fada.

Karanta Wannan  Irin Yadda Allah Ya Daukaki Kuŕ'ani Da ManźonŠà, Allah Ya Daukaka Sarki Aminu Ado Bayero Ya Kuma Daga Martabarsa, Inji Sheik Lawal Triumph

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *