Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Babban Dansanda ya kama Kurtu n karbar cin hanci a titi

Bidiyon wani babban dansanda da ya kama Kurtu na karbar cin hanci a garin Aba ya dauki hankula.

An ga yanda yasa karamin dansandan ya ciro duka kudaden dake Aljihunsa daya karba na cin hanci.

Sannan an jishi yana mai fada.

Karanta Wannan  Kasar Amurka ta saka cewa sai 'Yan Najeriya sun ajiye dala $15,000 kamin a basu visar shiga kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *