Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sarkin Ingila, King Charles yayi Hausa yayin da ya karbi bakuncin shugaba Tinubu

Sarkin ingila, King Charles yayi Hausa a yayin da ya karbi Bakuncin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

An jishi yayi manyan yarukan Najeriya, watau Hausa, Yarbanci, Pidgin da Inyamuranci.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman ke ta shan yabo saboda yanda ya cikin Talakawa ake ta daukar hotuna dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *