Friday, March 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Magajin Garin New York City, Zohran Mamdani ya halarci sallar Idi

Magajin garin New York City, Zohran Mamdani ya halarci sallar Idi a Prospect Park da aka gudanar a yau.

Zohran Mamdani shine magajin garin New York City musulmi na farko a tarihin Birnin.

Da yawa sun mai fatan Alheri inda suka mai fatan Nasara.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Fadar Shugaban kasa ta yi magana kan abin kunyar da ake zargin shugaba Tinubu da yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *