Friday, July 17
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: A yau Sallah, Daya daga cikin iyalin malam Nasiru Ahmad El-Rufai ta rigamu gidan gaskiya yayin da yake tsare a hannun ICPC

Rahotanni sun bayyana cewa, a yau Sallah, Matar Marigayi yaya a wajan tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, watau Bashir ElRufai, me suna Hajiya Safiya Ali Rufai ta rigamu gidan gaskiya.

Ta rasu ne bayan gajeruwar rashin Lafiya.

Dan tsohon Gwamnan, Hon. Bello ElRufai ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a shafinsa na X.

Da fatan Allah ya jikanta.

Karanta Wannan  Mahaddatan Alqur'ani Mai Girma A Jihar Borno Sun Sauke Alkur'ani Dubu Biyu Domin Allah Yasa Asiwaju Bola Ahmed Tinumbu Ya Yi Nasarar Zama karo na biyu Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2027 .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *