Saturday, March 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Ta musulunta saboda diyarta tana son Musulunci bayan data hadu da dalibai ‘yan uwanta musulmai kuma addinin ya burgeta

Wannan wata matace a kasar Jamaica data karbi Musulunci saboda diyarta.

Diyarta ta hadu da dalibai ‘yan uwanta Musulmai a makaranta inda addinin ya burgeta a rika damun mahaifiyarta akai, har a karshe dai mahaifiyar ta karbi Musulunci.

A karin farko, Mahaifiyar ta halarci Sallar Idi.

Karanta Wannan  Ji Dalilin da yasa Kasar Saudiyya ta hana Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajjin bana, kamar yanda yayi karin bayani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *