Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon:Yanda Masallata suka cika manyan Filayen kwallo 2 a kasar Faransa wajan Sallar Idi

Dubban Musulmai ne suka fito Sallar idi a birnin Tremblay na kasar Faransa inda aka ga sun cika filayen kwallo 2.

Da yawa sai sam barka suke suna fatan Allah kara daukaka Musulunci da musulmai.

Karanta Wannan  PDP ta bayyana yanda za'a yi a kayar da Tinubu karfe dayan rana a zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *