Monday, March 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Burna Boy ya likawa wani mawaki Dala $20,000 kusan Naira Miliyan 30 a lokaci guda

Tauraron mawakin Najeriya, Burna Boy ya likawa wani mawaki me suna K1 De Ultimate Dala $20,000 kusan Naira Miliyan 30 a lokaci guda a gidan rawa.

An ga Burna Boy tsaye a gaban mawakin yana lika kudin inda lamarin ya kayatar sosai.

Karanta Wannan  Ina shan Tabar wìwì ta Naira Miliyan 2 kullun>>Inji Mawakin Najeriya, Odumodublvck

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *