Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: An gano inda ake yin USB cable na cajin waya na bogi a kudancin Najeriya

An gano Wasu a Kasuwar Alaba dake kudancin Najeriya da suke yin USB cable na chajin waya na bogi.

Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda wasu ke cewa shiyasa da ka sayi sabo baya dadewa sai ya lalace.

Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a kasar Ghana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *