Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Ku more Rayuwarku kamin ku yi aure saboda rayuwar aure ba dadi, sai hakuri>>Wannan matar ta gayawa samari da ‘yan mata

Wannan wata matar aure ce data fito take baiwa samari da ‘yan mata shawarar su more rayuwarsu kamin su yi aure.

Tace musu rayuwar aure babu dadi saidai hakuri.

https://twitter.com/i/status/2036305950831685918
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wata 'yar kasuwa ta fashe da kuka bayan da ta aikawa kawarta Naira Miliyan 6 ta sayo mata jakunkuna daga kasar China amma ta aiko mata kwali ba komai a ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *