Saturday, June 27
Shadow

Nafiu Bala ya fara bin dattawan Arewa dan su sulhuntashi dasu Atiku

Rahotanni sun bayyana cewa, Nafiu Bala Gombe ya fara bin dattawan Arewa akan su sulhuntashi dasu Atiku.

Hakannna zuwane bayan da Su Atikun suka ce sun koreshi daga jam’iyyar ADC sannan rahotanni suka bayyana cewa, masu daukar nauyinsa sun yi watsi dashi.

Rahoton yace saidai su Atikun sun ce ai shi yanzu ba dan ADC bane kuma basu tare da makaryaci wanda baya cika Alkawari.

Karanta Wannan  Zanga-zangar karancin man fetur ta barke a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *