
Fadar shugaban kasa tawa Tsohon Ministan shugaban kasa, Atiku Abubakar zazzafan martani game da kalamansa na cewa shine zai yi nasara a zaben 2027.
A martanin da me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar sadarwa, Daniel Bwala ya baiwa Tinubu, Yace a zaben 2023 ma lokacin Atiku nada wasu tsirarin Gwamnoni a bayansa an yi nasara akansa.
Ballantana yanzu da bashi da gwamna ko guda daya.
Yace dan haka yasan Shugaba Tinubu ba zai ma bata lokacinsa ya duba sakamakon zabe ba ranar zabe dan yasan shine zai yi nasara.