Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Masu cewa, in je in wa Peter Obi mataimaki, ba zai yiyu ba saboda komai na fishi, Nafishi ilimi, nafishi shekaru, na fishi rike mukaman Gwamnati>>Inji Kwankwaso

Wani Bidiyo Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso nata yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga yana magana akan cewa yayiwa Peter Obi mataimaki.

Kwankwaso yace yafi Peter Obi komai daga ilimi, Shekaru, da rike mukaman Gwamnati da sauransu.

Karanta Wannan  Ku zabeni, na yi Alkawarin wa'adi daya kawai zan yi in sauka>>Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *