Saturday, September 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya sakawa wanda zai gajeshi, Sanata Wadada sunan Muje Maha

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bayyana sanata Aliyu Wadada a matsayin wanda zai gajeshi.

Saidai abinda yafi daukar hankali shine Gwamna Abdullahi ya bayyana sanata Wadada da cewa, Muje Maha ne.

Hakan yasa wasu ke fassara cewa watau kawai rakumi da akalane kenan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Jarumar fina-finan Hausa, Auta tawa Kannywood tonon Silili inda tace duka manyansu da yaransu 'yan Isqa ne in banda 'yan kadan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *