Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka hana wata daliba rubuta jarabawar JAMB saboda ta saka Hijabi

Wata daliba ta dauki hankula bayan da aka ga an hanata rubuta jarabawar JAMB saboda ta saka Hijabi.

An ga dalibar a layi, saidai da aka zo kanta, masu binciken sun koreta daga wajan rubuta jarabawar.

Lamarin dai ya dauki hankula inda da yawa suka yi Allah wadai.

https://twitter.com/i/status/2045029498664505433

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Budurwarka idan kana son Mallaketa kada wani ya kwace ta to ka rika bata kyautar akalla Naira Dubu 10 duk sati>>Inji malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *