Wednesday, May 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fiddausi Yahya da ya dauki hankula

Wannan wani Bidiyo Tauraruwar fina-finan Hausa, Fiddausi Yahya ne dake ta yawo a kafafen sada zumunta.

An ganta a wata kalar shiga i da mutane da yawa ke cewa bata dace ba.

Wasu masoyanta kuma sun rika bayyana cewa, AI ne.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: An gano wata mùmmùnàr aika-aika da Umar Yayi kamin wadda yawa Matar aure da 'ya'yanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *