
Wannan wasu matasa ne dake Bidiyon dake jawo cece-kuce a Tiktok da aka daurawa Aure.
Saidai auren nasu kamar su a wajansu ba da gaske suke ba, shima sun dauka Content ne.
Amma duk wani abu da ake yi a aure da ya hada da sadaki, shaidu, da Siga duka an yi.
Wannan yawa hakan ya dauki hankula inda ake ta cewa aure ya dauru.