Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaban Kungiyar Izala, Sheikh Bala Lau tare da matarsa suna shakatawa a kasar Turai

Wannan Bidiyon na shugaban Izala, Sheikh Bala Lau suna shakatawa shi da iyalansa a kasar Turai ya dauki hankula.

An ga Bidiyon na ta yawo a kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara akai.

@balalau_junior

My world in one pic ❤️❤️

♬ original sound – Habeebtakuoffial
Karanta Wannan  Da Duminsa: Jam'iyyar NNPP ta kori shugabanta na Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *