Friday, June 26
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar Gwamnati a yau Litinin, 11 ga watan Mayu na shekarar 2027 na akan Naira ₦1,361 akan kowace dala.

Farashin ya dan motsa tsakanin Naira ₦1,355 zuwa Naira ₦1,366.

A kasuwar bayan Fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja da Lagos, farashin dalar ya kamane akan Naira ₦1,395 zuwa Naira ₦1,405 akan kowace dala. 

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da Babiana tace idan Gfresh Al-amin ya sake yin Bidiyo akanta, zata fitar da update dinsa, ya sake yin Bidiyo inda yace shi ba karamin dan iska bane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *