Wednesday, August 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Marigayi tsohon Shugaban kasa, Janar Sani Abacha ya kasance tare da ‘yan mata a dakin baki na cikin fadar shugaban kasa, su biyu wanda yaya da kanwarta ne kuma inyamurai ne kamin ya rigamu gidan gaskiya>>Inji Tsohon Shugaban DSS Dennis Amachree

Tsohon shugaban DSS, Dennis Amachree ya bayyana cewa a ranar da tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha zai rasu, kamin ya rasu ya kasance da budurwarsa wadda inyamurace a dakin baki na cikin fadar shugaban kasa.

Yace Budurwar tasa wadda inyamurace taje wajan tsohon shugaban kasar tare da kanwarta, sannan ta tafi ta bar tsohon shugaban kasar tare da kanwar tata.

Dennis yace yana can aka kirashi aka ce ya je ya binciki budurwar shugaban kasar kan rasuwar shugaban.

Yace da ya binciketa ta tabbatar masa da cewa ba ta da hannu a mutuwar Janar Sani Abacha.

Karanta Wannan  Baturiya me shekaru 68 kenan a yayin da ta hadu da Saurayinta me shekaru 27 dan Najeriya da suka dade suna Chatin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *