Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani Sojan Najeriya ke nuna kalar abincin da ake basu da bashi isarsu kuma bashi da inganci

Wani sojan Najeriya ya koka da kalar abincin da ake basu.

Ya nuna Bokitin Fenti na shinkafa da wake da kuma lita daya ta man girki inda yace wai a matsayinsu na sojoji irin wannan abincin za’a rika kawo musu.

Da yawa dai sun yi Allah wadai

Karanta Wannan  A karo na biyu, Yaron dan Damisa ya dake fitar da Bidiyon inda yace yaga ana yada Bidiyonsa wai yana bàràzànà kan wanda ke murna da rashin me gidansu to tabbas hakane ya gargadi masu murnar su shiga taitayinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *