Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa: Ji matakin da aka dauka akan Sadiq Sani Sadiq saboda yace zai shirya zàngà-zàngà

Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq da yake shirin shirya zanga-zanga akan matsalar tsaro ya bayyana cewa an nemeshi.

Baidai bayyana su wanene suka gayyaceshi ba amma da yawa na kyautata zaton DSS ne.

Sadiq yace zai amsa gayyata amma zai sanar da lauyoyinsa kuma ko da an jishi shiru sai a nemeshi a wajan wanda suka gayyaceshi.

Sadiq dai ya ce rubuce-rubuce basu kawo karshen matsalar tsaro ba shiyasa suke shirin yin zanga-zanga.

Karanta Wannan  Tashin bàm ya kàshè mutum 26 a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *