Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Mummunar Ambaliyar ruwa ta mamaye Lagos

Wata mummunar Ambaliyar ruwa ta mamaye Lekki dake Lagos.

An ga yanda ambaliyar ruwan ta mamaye layuka inda motoci suka kasa tafiya, mutane suka kasa ci gaba da gudanar da ayyukansu na yau da kullun da sauransu.

Lamarin ya kawo tsayawar al’amura a yankunan dake fama da ambaliyar.

Karanta Wannan  Bidiyon Yanda sojojin Najeriya 8 suka rigamu gidan gaskiya a fagen daga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *